'Abokaina ne suka ƙwaƙule min idanu'

A jihar Bauchi da ke arewacin Nijeriya, wani matashi mai suna Husseini Emmanuel ya rasa idanuwansa sakamakon kwakule masa su da ake zargin wasu abokansa sun yi.

Ana dai zargin wasu abokansa David da Jerry mazauna Fatakwal da yaudararsa zuwa wani rafi domin wanka, inda a nan ne suka buga masa dutse a ka lokacin da suke wanka a rafi, bayan ya suma suka cire masa idanuwan.

Ga dai rahoton Ishaq Khalid:

Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Labarai masu alaka