Takaitacce

 1. Manchester United da Leicester City
 2. Newcastle United 3-0 West Ham United
 3. Bournemouth 1-2 Manchester City
 4. Dembele ya koma Barcelona
 5. Yadda kasuwar saye da sayar da 'yan kwallon Turai ke ci
 6. Ronaldo ne gwarzon dan kwallon Turai
 7. An raba jadawalin gasar Zakarun Turai da ta Europa

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirinmu na ranar Litinin.

Manchester United da Leicester City

'Yan wasan da za su buga wa Leicestet tamaula

Foxes XI: Schmeichel, Simpson, Morgan, Maguire, Fuchs, Mahrez, Ndidi, James, Albrighton, Okazaki, Vardy.

Kai tsaye
BBC Sport

Manchester United da Leicester City

'Yan wasan da za su yi United kwallo

Manchester United Wannan karon za a fara wasa da Anthony Martial, shi kuma Marcus Rashford yana benci.

United XI: De Gea, Valencia, Bailly, Jones, Blind, Pogba, Matic, Mata, Mkhitaryan, Martial, Lukaku.

Kai tsaye
BBC Sport

Ronaldo ne gwarzon dan kwallon Turai na bana

Cristiano Ronaldo ne ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa da ya fi yin fice a Turai a shekarar nan a bikin da aka yi a Monaco.

Dan wasan ya doke abokan takararsa da suka hada da Lionel Messi na Barcelona da mai tsaron ragar Juventus, Gianluigi Buffon.

Kai tsaye
Getty Images

Jadawalin gasar Europa

Arsenal tana rukunin da ya kunshi BATE Borisov da Cologne da kuma Red Star ta Belgrade a gasar Europa League da aka raba jadawali a ranar Juma'a.

Wannan ne karon farko a shekara 20 da Gunners, wacce ta yi ta biyar a kan teburin Premier da aka kammala za ta buga gasar ta Europa a bana.

Ga yadda aka raba jadawalin

Kai tsaye
Getty Images

Floyd Mayweather da Conor McGregor

A tsakar daren Asabar za a yi damben boksin tsakanin Floyd Mayweather da Conor McGregor, shin wa zai yi nasara a karawar?

Kai tsaye
Getty Images

Dembele shi ne na biyu mafi tsada da aka saya a bana

Kai tsaye
Getty Images

Damben da Autan Faya ya buge Shagon Dan Jamilu

Wasu wasannin damben gargajiya da aka yi a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria ciki har da wasan da Shagon Buzu ya yi nasara a kan Shagon Babangida.

Wasannin mako na uku a gasar Premier

Sauran karawa tsakanin United da Leicester

Kai tsaye
BBC Sport

Teburin gasar Firimiyar Nigeria

Bayan wasannin mako na 35

Kai tsaye
LMCNPFL

Dembele zai saka lambar Neymar a Barcelona

Bayan da Barcelona ta amince ta dauki dan kwallon Borussia Dortmund, Ousmane Dembele kan kudin da ake cewa zai kai fam miliyan 135.5 domin ya maye gurbin Neymar.

Kungiyar za ta bai wa dan kwallon riga mai lamba 11 ta Neymar, kuma a ranar Litinin za ta gabatar da shi ga magoya bayanta.

Kai tsaye
Barcelona FC

Newcastle 3-0 West Ham

Konta na shirin buga gasar tennis ta US Open

A makon gobe ne za a fara gasar kwallon tennis ta US Open, kuma tuni Johanna Konta ta fara shirin yadda za ta taka rawar gani a wasannin.

Konta 'yar Burtaniya za ta fara wasan farko da Aleksandra Krunic ta Sabia wacce ke mataki na 77 a jerin 'yan wasan da ke kan gaba a kwallon tennis a duniya.

Kai tsaye
Getty Images

Deportivo Alaves da Barcelona

La Liga wasan mako na biyu

'Yan wasa 18 da Barcelona ta ziyarci Alaves da su : Ter Stegen, Cillessen, Semedo, Piqué, Rakitic, Sergio, Denis Suárez, Iniesta, Messi, Mascherano, Paulinho, Deulofeu, Paco Alcácer, Jordi Alba, Sergi Roberto, André Gomes, Aleix Vidal da kuma Umtiti.

Kai tsaye
Barcelona FC

Huddersfield 0-0 Southampton

Kai tsaye
bbc

Huddersfield Town 0-0 Southampton

Sun je hutu

Kai tsaye
Getty Images

Crystal Palace 0-1 Swansea

Tammy Abraham

Wasannin mako na uku a gasar Premier

Kai tsaye
BBC

Newcastle 1-0 West Ham

Joselu

An bai wa Miguel Britos jan kati

Wartford 0-0 Brighton

Kai tsaye
Getty Images

Watford 0-0 Brighton

Kai tsaye
Reuters

Yadda aka kammala Belgian Grand Prix

Gasar tseren motoci ta Formula 1

Kai tsaye
BBC Sport

Hamilton ya ci tseren motocin Belgian Grand Prix

Lewis Hamilton ya yi kan-kan-kan da Michael Schumacher a tarihin lashe tseren motoci sau 68 a gasar Formula, bayan da ya yi na daya a Belgian Grand Prix.

Dan wasan matukin Marsandi ya yi nasarar doke matukin Ferrari Sebastian Vettel.

Kai tsaye
Rex Features

Wasan kwallon golf

Wasan kwallon golf daya ne gada wasannin da manyan mutane ke yi.

Wasan kwallon Golf

Newcastle da West Ham

Da tsakar daren Asabar za a dambata tsakanin Floyd Mayweather da Mcgregor, kafin nan

 • Newcastle United da West Ham United
 • Watford da Brighton & Hove Albion da
 • Crystal Palace da Swansea City
 • Huddersfield Town da Southampton
 • Manchester United da Leicester City
Kai tsaye
Reuters

Newcvastle United da West Ham United

'Yan wasan da za su buga wa West Ham United

Kai tsaye
BBC Sport

Newcastle United da West Ham United

'Yan wasan da za su buga wa Newcastle United

Kai tsaye
BBC Sport

Raheem Sterling

Karon farko da aka bai wa Sterling jan kati a wasa 162 da ya yi a gasar Premier

Kai tsaye
Opta Jeo

Bournemouth 1-2 Manchester City

Kai tsaye
BBC Sport

Barcelona ta dauki Ousmane Dembele

Kungiyar Barcelona ta amince ta dauki dan kwallon Borussia Dortmund, Ousmane Dembele kan kudin da ake cewa zai kai fam miliyan 135.5.

Hakan ya sa dan kwallon ya zama na biyu mafi tsada a duniya a tarihin tamaula da aka saya a bana, bayan Neymar da ya koma Paris St-Germain kan fam miliyan 200 daga Barcelona.

Barca za ta fara biyan fam miliyan 96.8 daga baya ta cika sauran kudin dan kwallon mai shekara 20, wanda ya amince da yarjejeniyar shekara biyar.

Kai tsaye
Getty Images

Ibrahimovic zai ci gaba da wasa a Manchester United

Zlatan Ibrahimovic, ya tsawaita zamansa a Manchester United a kan yarjejeniyar shekara daya.

Tsohon dan kwallon dan kasar Sweden mai shekara 35, ya buga wa United wasa 46 ya kuma ci kwallo 28 a kakar bara.

Kai tsaye
Getty Images

Bournemouth 1-1 Manchester City

Manchester City ta yi sauyi

Bernardo Silva ya fita Sergio Aguero ya canje shi.

Kai tsaye
EPA

Premier: An kashe fam biliyan 1.17 a sayen 'yan wasa

An kashe fam biliyan 1.17 a sayen 'yan wasa a kakar Premier ta bana tun kafin kasuwar ta watse a karshen watan Agustan nan in ji mujallar da ke sharhi kan kasuwanci Deloitee.

A daidai wannan lokacin a bara kungiyoyin na Premeier sun kashe fam miliyan 865 ne.

Latsa nan ka karanta cikakken labarain

Kai tsaye
Getty Images

Bournemouth 1-1 Manchester City

An koma wasa

Kai tsaye
Getty Images

Bournemouth 1-1 Manchester City

Kai tsaye
Rex Features

Kai tsaye
Rex Features

Kai tsaye
Rex Features

Jadawalin gasar cin kofin Zakarun Turai 2017/18

Mai rike da kofin Zakarun Turai, Real Madrid tana rukuni daya da Tottenham a jadawalin gasar bana da aka fitar a yammacin Alhamis a Monaco.

Madrid tana rukuni na takwas da ya kunshi Tottenham da Borussia Dortmund da kuma Apoel.

Yadda aka raba jadawalin

Kai tsaye
Getty Images

Muhawarar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Usman Usman Baba Karami: Gasar Premier League ta bana zata bada mamaki sosai domin kowacce kungiya ta shirya.

Aliyu Dan Hausa Gwammaja: Muna tare daku

Mustapha Garba Ahmad: Gasar premier ta bana sai dai muce Allah ya sa alheri

Bournemouth 1-1 Manchester City

Gabriel Jesus

Kai tsaye
BBC