Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Barcelona 3-0 Juventus
 2. Manchester United 3-0 FC Basel
 3. Roma 0-0 Atletico Madrid
 4. Bayern Munich 3-0 Anderlecht
 5. Chelsea 6-0 Qatabag
 6. Celtic 0-5 Paris St-Germain
 7. Olympiokos 2-3 Sporting

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirin mu na ranar Laraba.

Wasannin da za a yi a ranar Laraba

 • Liverpool vs Sevilla FC
 • Tottenham vs Borussia Dortmund
 • Feyenoord vs Manchester City
 • Real Madrid vs Apoel Nicosia
 • FC Porto vs Besiktas
 • NK Maribor vs Spartak Moscow
 • Shakhtar Donetsk vs Napoli
 • RB Leipzig vs AS Monaco FC - France

Kai tsaye
BBC Sport

Manchester United 3-0 Basel

Marcus Rashford

Chelsea 6-0 Qarabag

Michy Batshuayi

Celtic 0-3 Paris St-Germain

Kai tsaye
SNS

Chelsea 5-0 Qarabag

Michy Batshuayi

Chelsea 4-0 Qarabag

Tiemoue Bakayoko

Barcelona 3-0 Juventus

Lionel Messi

Manchester United 2-0 Basel

Romelu Lukaku

Kai tsaye
Reuters

Klopp ya ce sai a ranar Laraba ko Coutinho zai yi wasa

Kai tsaye
Ian Brown

Barcelona 2-0 Juventus

Barcelona 1-0 Juventus

Lionel Messi

Celtic 0-3 PSG

Edinson Cavani a bugun fenariti

Rafa Benitez ya samu sauki

Kocin Newcastle United, Rafa Benitez ya koma kan aikinsa bayan jinya da ya yi.

Benitez sai a kan gadonsa ya kalli wasan Premier da Newsactle ta ci Swansea daya mai ban haushi sakamakon aiki da likitoci suka yi masa.

Sai dai bai halarci atisayen kungiyar ba, amma dai an sanar da shi dukkan abubuwan da suke wakana.

Kai tsaye
Getty Images

Manchester United 1-0 Basel

Marouane Fellaini

Fifa za ta fara sayar da tikitin kallon kofin duniya

Hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa ta tsayar da ranar Alhamis domin fara sayar da tikitin kallon wasannin gasar cin kofin duniya da za a yi a Rasha a 2018.

Tuni hukumar ta ce masu sha'awar kallon gasar za su iya neman tikitin a shafinta na Intanet wanda ta shirya sayar wa mataki biyu.

Kai tsaye
Getty Images

Celtic 0-2 PSG

Kylian Mbappe

Crystal Palace ta nada Hodgson kocinta

Crystal Palace ta nada tsohon kocin tawagar kwallon kafar Ingila, Roy Hodgson a matsayin wanda zai ja ragamar kungiyar kan yarjejeniyar shekara biyu.

Hodgson ya maye gurbin Frank de Boer wadda ta sallama a ranar Litinin bayan da ya kasa cin wasa a gasar Premier hudu da ya jaragamar kungiyar.

Hodgson mai shekara 70 zai horas da Palace a wasan Premier da za ta yi da Southampton a ranar Asabar.

Kai tsaye
Getty Images

Chelsea 2-0 Qarabag

Davide Zappacosta

Kai tsaye
BBC Sport

Celtic 0-1 PSG

Neymar

Mane ba zai buga wa Liverpool wasa uku ba

Liverpool ta yi rashin nasara kan daukaka karar rage wa'adin haramcin da aka yi wa Sadio Mane a wasan da Manchester City ta doke su da ci 5-0.

An kori Mane, mai shekarar 25, daga fili minti 37 da soma wasa bayan ya shuri mai tsaron ragar City Ederson a fuska da kafa.

Chelsea 1-0 Qarabag

Pedro

An fara wasa takwas a gasar ta Zakarun Turai

Kungiyoyi sun shiga fili

Ana ta maka ruwan sama a Manchester

Kungiya ta biyar da Mourinho ke kai wa zakarun Turai

Manchester United da Basel

Manchester United ce kungiya ta biyar kenan da Jose Mourinho ya jagoranta zuwa gasar cin kofin Zakarun Turai da suka hada da Porto da Chelsea da Inter Milan da kuma Real Madrid.

Kai tsaye
Getty Images

Manchester United da Basel

Jose Mourinho ne kocin Chelsea a karawar da ya yi da Basel a 2013-14 wasannin cikin rukuni, Basel ta ci Chelsea 2-1 a London ta kuma ci 1-0 a gidanta.

Kuma Juan Mata ya buga wasannin biyu.

Kai tsaye
Getty Images

Real Madrid ce ke rike da kofin

Ko za ta iya daukar na uku a jere na 13 jumulla a bana kuwa?

Kai tsaye
Getty Images

Ko PSG za ta iya taka rawa a gasar bana?

Kai tsaye
Getty Images

Chelsea da Qarabag

Kai tsaye
BBC Sport

Chelsea da Qarabag

Kai tsaye
BBC Sport

Manchester United da Basel

Marouane Fellaini yana kan benci.

Kai tsaye
Reuters

Fitattun wasannin da za a yi gumurzu idan anjima

 • Barcelona v Juventus
 • Manchester United v Basel
 • Celtic v Paris St-Germain
 • Chelsea v Qarabag
 • Roma v Atletico Madrid

Barcelona da Juventus

Kungiyoyin biyu sun hadu a wasan zakarun Turai sau 11, Juventus ta ci karawa biyar, Barcelona ta ci uku suka yi canjaras sau uku.

A bara Juventus ta ci Barcelona 3-0 a Italiya sannan suka yi 0-0 a Spaniya a wasan daf da na kusa da na karshe.

Kai tsaye
Getty Images

Chelsea da Qarabag

Qarabag da RB Leipzig za su fara buga gasar zakarun Turai a karon farko.

Kai tsaye
Getty Images

Wasannin da za a buga a ranar Talata

 • Chelsea da Qarabag Agdam
 • Manchester United da FC Basel 1893
 • AS Roma da Atletico de Madrid
 • Barcelona da Juventus
 • Bayern Munich da RSC Anderlecht
 • Olympiacos da Sporting
 • Celtic da Paris Saint-Germain
 • Benfica da CSKA Moscow

Ko Manchester United za ta taka rawar gani kuwa?

Kai tsaye
Getty Images

Real Madrid mai rike da kofi kuma 12 jumulla

Kai tsaye
Getty Images

Barkanmu da saduwa a shirin labarin wasanni kai tsaye musamman a wasa takwas da za a yi a gasar cin kofin Zakarun Turai ta bana 2017/18 da za a fara.