Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Liverpool 2-2 Sevilla
 2. Tottenham 3-1 Borussia Dortmund
 3. Feyenoord Rotterdam 0-4 Manchester City
 4. Real Madrid 3-0 Apoel Nicosia
 5. FC Porto 1-2 Besiktas
 6. NK Maribor 0-1 Spartak Moscow
 7. Shakhtar Donetsk 2-1 Napoli
 8. RB Leipzig 1-1 Monaco

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a ranar Asabar.

Arsenal za ta karbi bakuncin Cologne a Europa

Arsenal za ta karbi bakuncin Cologne a wasan cikin rukuni a gasar Europa League a ranar Alhamis.

Tuni kocin Arsenal, Arsene Wenger ya ce zai hutar da manyan 'yan wasansa bakwai da suka hada da Petr Cech da Laurent Koscielny da Alexandre Lacazette da Granit Xhaka da Aaron Ramsey da Danny Welbeck da kuma Mesut Ozil.

A karon farko Jack Wilshere zai buga wa Arsenal wasa, bayan shekara daya, kuma Alexis Sanchez zai buga fafatawar domin ya dawo kan ganiyarsa a tamaula.

Kai tsaye
Getty Images

An kammala wasan farko na cikin rukuni

Kai tsaye
BBC Sport

Liverpool 2-2 Sevilla

Joaquin Correa

Feyenoord 0-4 Manchester City

John Stones

Real Madrid 3-0 APOEL

Sergio Ramos

Tottenham 3-1 Borussia Dortmund

Harry Kane

Marcelo ya tsawaita zamansa a Real Madrid

Dan wasan tawagar kwallon kafar Brazil, Mercelo ya amince ya tsawaita zamansa a Real Madrid zuwa shekara biyar.

Dan kwallon zai saka hannu a kan yarjejeniyar a ranar Alhamis a dakin taro da manema labarai da ke filin Santiago Bernabeu.

Kai tsaye
Getty Images

An je hutu a gasar cin kofin zakarun Turai

Kai tsaye
BBC Sport

UEFA za ta hukunta Celtic

Celtic 0-5 PSG

Hukumar kwallon kafa ta Turai UEFA za ta hukunta Celtic bisa 'yan kallonta da suka shiga fili a karawar da suka yi da Paris Saint-Germain a gasar Zakarun Turai a ranar Talata.

Wani ma daga mai goyon bayan Celtic din ya yi kokarin kai wa Kylian Mbappe hari kafin masu tsaron fili su kawar da shi a karawar PSG ta lashe wasan.

Kai tsaye
Getty Images

Liverpool 2-1

Roberto Firmino ya buga fenariti ta bugu turke

Liverpool ta samu bugun fenatriti

Liverpool 2-1 Sevilla

Liverpool 2-1 Sevilla

Mohamed Salah

Feyenoord 0-3 Manchester City

Kai tsaye
Getty Images

Feyenoord 0-3 Manchester City

Gabriel Jesus

Liverpool 1-1 Sevilla

Roberto Firmino

Real Madrid 1-0 APOEL

Kai tsaye
Getty Images

Tottenham 2-1 Borussia Dortmund

Harry Kane

Real Madrid 1-0 APOEL

Kai tsaye
Getty Images

Real Madrid 1-0 APOEL

Cristiano Ronaldo

Tottenham 1-1 Borussia Dortmund

Andriy Yarmolenko

Feyenoord 0-2 Manchester City

Sergio Aguero

Tebez ya kara teba in ji koci Wu

Sabon kocin Shanghai Shenhua ta China, Wu Jingui ya ce Carlos Tevez ya yi teba, ba zai kuma sashi a wasa ba, har sai ya zazzage kiba.

Tebez mai shekara 33 shi ne ake cewa wanda ya fi daukar albashi a fagen tamaula a duniya, amma kwallo biyu ya ci a wasa 12 da ya fara buga wa kungiyar a matan Maris.

Wu, wanda ya maye gurbin Gus Poyet a ranar Litinin, ya kuma soki salon wasan Fredy Guarin

Kai tsaye
AFP

Liverpool 0-1 Sevilla Wissam

Ben Yedder

Tottenham 1-0 Borussia Dortmund

Son Heung

Feyenoord 0-1 Manchester City

John Stones

Liverpool v Sevilla

Ko Philippe Coutinho ya shirya kuwa?

Kai tsaye
Reuters

Wasannin da za a buga

Kai tsaye
BBC Sport

Tottenham v Borussia Dortmund

Kai tsaye
Getty Images

Tottenham v Borussia Dortmund

Kai tsaye
BBC Sport

Feyenoord v Manchester City

Yadda golan Manchester City, Ederson zai yi wasa a gasar zakarun Turai a ranar Laraba.

Kai tsaye
Reuters

Feyenoord v Manchester City

Man City: Ederson, Walker, Stones, Otamendi, Mendy, Fernandinho, De Bruyne, Bernardo, Silva (c), Jesus, Aguero

Feyenoord: Jones, St.Juste, Botteghin, Van der Heijden, Nelom, Amrabat, El Ahmadi, Vilhena, Boetius, Kramer, Berghuis.

Kai tsaye
BBC Sport

Tottenham ta ci wasa daya daga 11 da ta yi a filin wasa na Wembley a shekara tara da ta wuce.

Kai tsaye
Reuters

Sakamakon wasannin ranar Talata

 • Chelsea 6 : 0 Qarabag Agdam
 • Manchester United 3 : 0 FC Basel 1893
 • AS Roma 0 : 0 Atletico de Madrid
 • FC Barcelona 3 : 0 Juventus
 • Bayern Munich 3 : 0 RSC Anderlecht
 • Olympiacos 2 : 3 Sporting
 • Celtic 0 : 5 Paris Saint-Germain
 • Benfica 1 : 2 CSKA Moscow
Kai tsaye
Getty Images

Feyenoord v Manchester City

Ederson mai tsaron ragar Manchester City ya yi rauni a karo da ya yi da Sadio Mane a gasar Premier a karshen mako.

Kai tsaye
Getty Images

Liverpool da Sevilla

Sau biyar Liverpool ta ci kofin zakarun Turai a tarihi

Kai tsaye
Getty Images

Liverpool da Sevilla

Kai tsaye
Getty Images

Real Madrid v Apoel Nicosia

Marco Asensio ba zai buga wa Real Madrid wasan da za ta yi da Apoel Nicosia ba.

Kai tsaye
Getty Images

Tottenham v Borussia Dortmund

Marco Reus ya ci kwallo 12 ya kuma taimaka aka ci hudu a wasa 16 da ya buga a gasar cin kofin Zakarun Turai.

Kai tsaye
Getty Images

Feyenoord v Manchester City

Philippe Coutinho yana kan benci

Ederson ne zai kama ragar Manchester City.