Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Wasa takwas za a buga a gasar Premier
 2. CHAN: Kamaru da Angola
 3. La Liga: Atletico Madrid da Girona

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirinmu na gaba.

Wadanda ke saman teburin Premier

Kai tsaye
BBC Sport

'Yan kasan teburin Premier

Kai tsaye
BBC Sport

Wasannin mako na uku a Firimiyar Nigeria

Ranar Lahadi 21 ga watan Janairu

Kai tsaye
NPFL

Man City 3-1 Newcastle

Sergio Aguero

Kai tsaye
AFP

Man City 2-0 Newcastle

Sergio Aguero(bugun fenariti)

Kai tsaye
Reuters

Leicester 1-0 Watford

Jamie Vardy(fenariti)

Everton 0-1 West Brom

Kai tsaye
Getty Images

Arsenal 4-0 Crystal Palace

Kai tsaye
Reuters

Burnley 0-0 Manchester United

Kai tsaye
Getty Images

Stoke 0-0 Huddersfield

Kai tsaye
Reuters

Brighton 0-4 Chelsea

Victor Moses

Muhawar da kuke tafkawa a BBC Hausa Facebook

Danlami Tanimu Makeri Shika: Ni dan Arsenal ne, amma bana fatan ta sami galaba, hasalima wlh so nake a lallasa su da ci kamar hudu da babu, ko mahukuntan kulob din za suyi zuciya su kore shi.

Musa Garo Tadoupta Latsa: Salam alaikum sashen Hausa na BBC wasan da za a kece reni tsakanin kungiyr kwallon kafa ta arsenal da crystal palace Allah yaba mai rabo sa,a.

Aishatu Muhammad Adamu: Gaskiya nima so nake asha gunners

Holland League wasannin mako na 19

 • Roda JC Kerkrade da FC Twente Enschede
 • PEC Zwolle da NAC Breda
 • ADO Den Haag da VVV-Venlo
 • Vitesse Arnhem da SC Heerenveen

Barcelona ta karyata sayen Griezman

Kungiyar Barcelona ta karyata batun cewar ta sayi dan kwallon Atletico Madrid, Antoine Griezman.

A karshen kakar 2022 ne kwantiragin dan wasan zai kare a Atletico, amma rahotanni na cewar dan wasan mai shekara 26, zai koma Barca da murza-leda.

Jaridun Spaniya ne ke wallafa cewar Barcelona da dan kwallon sun amince da yarjejeniya.

Kai tsaye
Getty Images

Brighton 0-2 Chelsea

An je hutu

Kai tsaye
BBC Sport

Sharhin gasar Premier a radiyon BBC

A shirinmu na sharhi da bayanai a gasar cin kofin Premier. Wannan makon za mu kawo muku fafatawar daya daga wasannin mako na 24 ne tsakanin Arsenal da Crystal Palace. Za mu fara gabatar da shirin da karfe uku da rabi na rana agogon Nigeria da Niger, Za kuma ku iya bayar da gudun mawarku a lokacin da ake gabatar da shirin a dandalinmu na muhawara da sada zumunta na BBC Hausa Facebook.

Kai tsaye
Getty Images

Bundesliga wasannin mako na 19

 • Freiburg da RB Leipzig
 • VfL Wolfsburg da Eintracht Frankfurt
 • Borussia Monchengladbach da FC Augsburg
 • FSV Mainz 05 da VfB Stuttgart
 • Hoffenheim da Bayer Leverkusen
 • Hamburg SV da FC Koln

Kai tsaye
Getty Images

Brighton 0-2 Chelsea

Kai tsaye
Getty Images

Spanish La Liga wasannin mako na 2

 • Espanyol da Sevilla FC
 • Atletico Madrid daGirona
 • Villarreal da Levante
 • Las Palmas da Valencia
Kai tsaye
Getty Images

Brighton 0-2 Chelsea

Kai tsaye
Gett

English Premier League wasannin mako na 24

 • Brighton & Hove Albionda Chelsea
 • Arsenalda Crystal Palace
 • Evertonda West Bromwich Albion
 • Leicester City da Watford
 • West Ham United da Bournemouth
 • Burnleyda Manchester United
 • Stoke City da Huddersfield Town
 • Manchester City da Newcastle United

Kai tsaye
Getty Images

Jama'a barkanmu da saduwa a cikin shirin labarin wasanni kai tsaye domin sanin wainar da ake toyawa a ranar Asabar da ta Lahadi.