Got a TV Licence?

You need one to watch live TV on any channel or device, and BBC programmes on iPlayer. It’s the law.

Find out more
I don’t have a TV Licence.

Takaitacce

 1. Sharhin Premier: Manchester United 2-0 Huddersfield
 2. Gasara Premier wasa bakwai
 3. La Liga: Levante da Real Madrid
 4. CHAN: Libya da Sudan
 5. Bundesliga: FSV Mainz 05 da Bayern Munich

Rahoto kai-tsaye

Daga Mohammed Abdu

time_stated_uk

Bayyana ra'ayinka

Nan muka kawo karshen shirin da fatan za ku tara a shirinmu na gaba

Manyan cinikin 'yan kwallo da aka yi a Ingila

'Yan kwallo da aka dauka a watan Janairu

 • Van Dijk (Liverpool) - 85m euros
 • Laporte (Mánchester City) 65m euros
 • Aubameyang (Arsenal) 63m euros
 • Lucas Moura (Tottenham) 30m euros
 • André Ayew (West Ham) 23m euros
 • Walcott (Everton) 22.5m euros
 • Tosun (Everton) 22m euros
 • Carrillo (Southampton) 22m euros
 • Giroud (Chelsea) 20m euros
 • Emerson Palmieri (Chelsea) 20m euros

Kai tsaye
Getty Images

Manyan cinikayyar 'yan kwallo da aka yi a Spaniya

'Yan wasa da aka saya a watan Janairu

 • Coutinho (Barcelona) 160m euros
 • Diego Costa (Atletico) 55m euros
 • Vitolo (Atletico) 36.5m euros
 • Inigo Martínez (Athletic) 32m euros
 • Roger (Villarreal) 15m euros
 • Coquelin (Valencia) 13.5m euros
 • Bartra (Betis) 10.5m euros
 • Yerry Mina (Barcelona) 11.8m euros
 • Arana (Sevilla) 11m euros
 • Hector Moreno (Real Sociedad) 6m euros
 • Choco Lozano (Girona) 1.75m euros
 • Javi Fuego (Villarreal) 1.5m euros

Kai tsaye
Getty Images

Manyan cinikayyar 'yan kwallo da aka yi a Italiya

'Yan wasa da aka saya a watan Janairu

 • Pol Lirola (Sassuolo) 8.5m euros
 • Dabo (Fiorentina) 4.5m euros
 • Ceter (Cagliari) 3.2m euros
 • Mattiello (Atalanta) 2.5m euros
 • Jean Claude Billong (Benevento) 2.1m euros
 • Caligara (Cagliari) 2m euros
 • Damascan (Torino) 1.5m euros
 • Nehuen Paz (Bolonia) 1.2m euros
 • Lemos (Sassuolo) 1m euros
 • Medeiros (Genoa) 1m euros
Kai tsaye
Getty Images

Manyan cinikayyar 'yan kwallo da aka yi a Jamus

'Yan wasan da aka dauka a watan Janairu

 • Akanji (Dortmund) 21.5m euros
 • Sandro Wagner (Bayern) 13m euros
 • Mehmedi (Wolfsburg) 8m euros
 • Rashica (Werder Bremen) 7m euros
 • Ujah (Mainz 05) 3.8m euros
 • Koziello (Koln) 3m euros
 • Mario Gomez (Stuttgart) 3m euros
 • Simon Terodde (Koln) 3m euros
 • Sergi Gomez (Dortmund) 3m euros
 • Langkamp (Werder Bremen) 2.5m euros
Kai tsaye
Getty Images

CHAN: Nigeria da Morocco a wasan karshe

Super Eagles ta kai wasan karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 'yan wasan da ke murza leda a nahiyar da ake kira Chan, hakan ne ya sa za ta fafata da Morocco mai masaukin baki a ranar Lahadi.

Latsa nan domin ci gaba da karanta labarin

Kai tsaye
CAF

CHAN: Libya da Sudan

Neman mataki na uku

Kai tsaye
CAF

Manyan cinikin 'yan wasan da aka yi a Faransa

'Yan kwallo da aka dauka a watan Janairu

 • Pellegri (Monaco) 21m euros
 • Terrier (Lyon) 11m euros
 • Sakho (Rennes) 10m euros
 • Guitane (Rennes) 10m euros
 • Sacko (Nice) 2m euros
 • Baysse (Bordeaux) 1m euros
 • Stiven Mendoza (Amiens) 1m euros
 • Timo Stavitski (Caen) 0.6m euros
Kai tsaye
Getty Images

U:17 Mata Nigeria 2-2 Cameroon

An tashi wasa

Kai tsaye
The NFF Twitter

Gasar Premier Nigeria

Wasannin mako na bakwai

kAI TSAYE
NPFL Twitter

U:17 Mata Nigeria 2-2 Cameroon

West Brom 2-3 Southampton

Wasu sakamakon wasannin Premier

Kai tsaye
BBC Sport

Arsenal da Everton

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
Getty Images

Man Utd 2-0 Huddersfield

Kai tsaye
Rex Features

Brighton 3-1 West Ham

Pascal Gross

West Brom 2-3 Southampton

Salomon Rondon

Kai tsaye
Rex Features

Bournemouth 1-1 Stoke

Joshua King

Kai tsaye
Getty Images

Man Utd 2-0 Huddersfield

Alexis Sanchez

Kai tsaye
Rex Features

Brighton 2-1 Leicester

Jose Izquierdo

Kai tsaye
Getty Images

West Brom 1-3 Southampton

James Ward-Prowse

Kai tsaye
Getty Images

Man Utd 1-0 Huddersfield

Romelu Lukaku

Kai tsaye
Getty Images

SD Eibar 5 : 1 Sevilla FC

Kai tsaye
Getty Images

Leicester 1-1 Swansea

Federico Fernandez

U:17 Mata Nigeria 1-2 Cameroon

West Brom 1-2 Southampton

Kai tsaye
Getty Images

West Brom 1-1 Southampton

Kai tsaye
Rex Features

Brighton 1-1 West Ham

Kai tsaye
Getty Images

Man Utd 0-0 Huddersfield

Kai tsaye
Reuters

West Brom 1-0 Southampton

Kai tsaye
PA

Brighton 1-0 West Ham

Kai tsaye
BBC Sport

Nigeria 0-0 Cameroon

U;17 Mata

Bournemouth da Stoke

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

Leicester da Swansea

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

West Brom da Southampton

Kai tsaye
BBC Sport
kAI TSAYE
BBC Sport

Brighton da West Ham

Kai tsaye
BBC Sport
Kai tsaye
BBC Sport

West Brom da Southampton

West Brom na tuna wa da Cyrille Regis

Kai tsaye
Reuters

Man Utd da Huddersfield

Yadda magoya bayan Manchester United ke alhinin 3 ga watan Fabrairu a Old Trafford.

Kai tsaye
PA

Manchester United ta yi alhinin Munich

Manchester United ta yi alhinin tunawa da hadarin jirgin saman da ya rutsa da 'yan wasanta shekara 60 da ta wuce a Old Trafford.

United ta ce tana maraba da magoya bayanta wadanda za su halarci taron da za ta yi a ranar 6 ga watan Fabrairu, inda za ta gayyaci wadanda suka haura shekara 65, masu tikitin kallon wasannin kungiyar na kaka guda.

Mutum 23 ne suka mutu a hadarin jirgin saman, ciki har da 'yan wasan United takwas da jami'ai uku, lokacin da suke dawowa gida daga wani wasan gasar European Cup da suka yi da Red Star Belgrade.

Magoya bayan kungiyar za su iya kai ziyara wurin da ta tanada domin alhinin a kudu maso yamma da Old Trafford, inda za a gudanar da addu'oi.

Kai tsaye
Reuters