BBC

BBC Hausa

Shafin Farko > Hotuna da Bidiyo

Fitowar Abu Qatada daga gidan yari

13 Nuw 2012 15:09 GMT
Fitowar Abu Qatada daga gidan yari

An sako malamin addinin Islamar nan Abu Qatada daga gidan yari a Burtaniya, bayan da kotu ta hana a mayar da shi zuwa Jordan inda ake tuhumarsa da ayyukan ta'addanci. Gwamnatin Burtaniya ta ce za ta daukaka kara kan hukuncin. Babu murya a wannan bidiyon.

Wannan dai kyauta ne, sai dai kamfanin da ya samar maka da layi ka iya cajar ka kudi. Ka duba Farashi da kuma tambayoyin da aka saba yi na bidiyo da hoto don karin bayani. Farashi da Hotuna da Bidiyo - Tambayoyin Da Aka Saba Yi.

Zabin sauti da bidiyo dai ya dogara ne da saurin intanet a wayar salularka. Ga misaliwasu kamfanonin wayar salula ba su bada damar sauko da sauti ko murya a layinsu.

Tura wannan bidiyon

Email Facebook Twitter