BBC

BBC Hausa

Shafin Farko > Hotuna da Bidiyo

Ranar Makewayi ta Duniya

19 Nuw 2012 18:32 GMT

Yau ce Ranar Magewayi ta Duniya. Sai dai kuma har yanzu samun wadatacce kuma tsaftataccen makewayi matsala ce babba a kasashe masu tasowa da dama. Wani rahoto da kungiyar kasa-da-kasa ta WaterAid ta fitar yau ya nuna cewa mata sun fi fuskantar hadari sakamakon haka. A Najeriya kashi sittin da tara cikin dari na mata da 'yan mata ba su da makewayi mai tsafta.

Wannan dai kyauta ne, sai dai kamfanin da ya samar maka da layi ka iya cajar ka kudi. Ka duba Farashi da kuma tambayoyin da aka saba yi na bidiyo da hoto don karin bayani. Farashi da Hotuna da Bidiyo - Tambayoyin Da Aka Saba Yi.

Zabin sauti da bidiyo dai ya dogara ne da saurin intanet a wayar salularka. Ga misaliwasu kamfanonin wayar salula ba su bada damar sauko da sauti ko murya a layinsu.

Tura wannan bidiyon

Email Facebook Twitter