BBC Hausa

Shafin Farko > News

Rashin tsaro ya addabi nahiyar Afirka, inji AU

Facebook Twitter
16 Nuw 2012 15:14 GMT
Shugabar hukumar tarayyar Afurka, Nkosozana Dlamini Zuma

Kwamitin sulhu na kungiyar hadin kan Afrika na duba hanyoyin da za su bi wurin shawo kan matsalar tsaro da kuma fadace-fadace da suke addabar wasu kasashen nahiyar.

A dalilin hakane suke halartan wani taro a karo na biyu a birnin Yaounde karkashin jagrancin ministan harkokin waje na Kamaru Pierre Moukoko Mbonjo.

Nahiyar Afrika ta yi kaurin suna wurin kasancewa yankin da rashin zaman lafiya yake addabarshi.

Tura wannan bidiyon

Email Facebook Twitter