An sabunta: 14 ga Mayu, 2010 - An wallafa a 17:57 GMT

Zanga Zangar Thailand

Zanga Zangar Thailand

 • Sojoji masu kwantar da tarzoma
  Dakaru a birnin Bangkok na ta kokarin sake karbe ikon tsakiyar birnin daga masu zanga zangar kin jinin gwamnati.
 • Sojoji masu kwantar da tarzoma
  Dakarun sun yi amfani da harsasai na zahiri da kuma na roba tare da hayaki mai sa kwalla, wajen kwantar da tarzoma
 • Jami'in tsaro a Thailand na bada jamabi
  Wani kakakin Gwamnati ya ce wasu masu zanga zangar na dauke da makamai, abinda ya sa dole sojojin su kare kansu.
 • Soja
  Wajen mutane bakwai ne suka rasa rayukansu a zanga zangar, kin jin gwamnati da masu jajjayan kaya su ka yi
 • Zanga zangar Thailand
  Masu zanga zangar sun tara buraguzan kankare da bama baman fetur da kuma ababuwan wasan wuta.
 • Zanga zangar Thailand
  Jama'a da dama sun jikata a lokacin zanga zangar, a yayinda asibitoci su ka cika da masu jinya

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.