An sabunta: 25 ga Mayu, 2010 - An wallafa a 10:59 GMT

Tashin hankali a Jamaica

Tashin hankali a Jamaica

 • Tashin hankali a Jamaica
  Mutane biyu sun halaka a Jamaica sakamakon artabun, da jamian tsaron kasar da 'yan bindiga a wani yunkurin karbe ikon unguwar da wani rikakken mai safarar miyagun kwayoyi ke zaune a birnin Kingston.
 • Tashin hankali a Jamaica
  Wakilin BBC ya ce an kashe wasu jamian tsaron kasar, wadanda ke kokarin ganin cewa wasu sassa dake yammacin birnin Kingston sun dawo karkashin ikonsu
 • Tashin hankali a Jamaica
  Shaidun ganin da ido sun ce akwai gawarwakin mutane a kan titunana.
 • Tashin hankali a Jamaica
  Hadin gwiwar jamian yansanda da kuma sojin kasar sun gudunar da samamen domin kama Christpher Coke, wanda aka fi sani da Dudus.
 • Tashin hankali a Jamaica
  Hukomomin Amurka na son a taso keyar sa zuwa kasar, kan zargin da akeyi masa da aikata laifin fautacin miyagun kwayoyi da kuma shigo da bindigogi ta harmciyyar hanya .
 • Tashin hankali a Jamaica
  Yanzu dai damuwar da ake da ,itace cewa fadan zai kari zafi a yayinda da jamian tsaron kasar ke shiga gida gida domin neman yan bindiga da kuma fatan ganin cewa sun capke mista dudus.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.