An sabunta: 25 ga Mayu, 2010 - An wallafa a 16:46 GMT

Sarauniya ta yi bukin bude majalisar Burtaniya

Sarauniya ta yi bukin bude majalisar Burtaniya

 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  A wani biki irin na al'ada Sarauniya Elizabeth ta bude sabuwar majalisar Burtaniya tare da gabatar da manufofin gwamnati.
 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  Sarauniyar ta gabatar da jawabin na tane a dakin House of Lord, wanda aka shirya domin ziyarar ta ta.
 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  Jawabin wanda gwamnati ta rubuta mata, ya kunshi sauye-sauyen da ake san kawowa ta fuskar ayyuka da siyasa.
 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  Kuma shi ne zai nuna alkiblar da majalisar dokokin kasar za ta fuskanta a shekara mai zuwa.
 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  Babu dai wani sauyi a wannan gagarumin bikin mai cike da tarihi wanda tsarin mulkin kasar ya tanada.
 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  Jawabin ya fara ne da maganar rage kudaden da ake kashewa domin shawo kan matsalar gibin da kasar ke fama da shi.
 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  Sai dai a karon farko tun bayanda ta hau karagar mulki, Sarauniyar ta karanta jawabin ne a madadin gwamnatin hadin gwuiwa
 • Bukin bude sabuwar majalisar Burtaniya
  Gwamnatin ta sha alwashin kawo sauyi kan yadda ake tafiyar da ayyukan gwamnati da kuma siyasar kasar.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.