An sabunta: 5 ga Yuli, 2010 - An wallafa a 14:10 GMT

Hotunan masana'antan kere-kere a Maiduguri

Hotunan masana'antan kere-kere a maiduguri

 • Hotunan masana'antan kere-kere a maiduguri
  Sana’ar kere-kere wacce ta hada da na fari da kuma bakin karfe na daya daga cikin sana’oin hannu da ke samara da aikin yi da bukasa tattalin arzkin kasashe musamman masu tasowa kamar Najeriya.
 • Hotunan masana'antan kere-kere a maiduguri
  Makeran kan sarrafa tsofaffin karafa ya zuwa abubuwan amfanin gidaje,ofisoshi, har ma da kayan motoci
 • Hotunan masana'antan kere-kere a maiduguri
  A Najeriyar dai yanzu haka matasa da dama har ma da kananan yara sun rungumi irin wannan sana’a ta kere-kere musamman a arewacin kasar.
 • Hotunan masana'antan kere-kere a maiduguri
  Wananan masana’anta ta kere-kere dai cike take da makera da suka hada da kananan yara,matasa, magidanta har ma da dattawa kowanne kuwa ya dukufa kan irin fannin da ya fi kwarewa.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.