An sabunta: 19 ga Agusta, 2010 - An wallafa a 14:39 GMT

Ambaliyar ruwa a garin Bagwai dake Jihar Kano

Ambaliyar ruwa a garin Bagwai dake jihar Kano

 • Ambaliyar ruwa a garin Bagwai dake jihar Kano
  A jahar Kano, iyalai sama da dubu guda ne suka rasa gidajensu, kuma gonaki fiye da dari da sittin ruwa ya mamaye a garin Bagwai.
 • Ambaliyar ruwa a garin Bagwai dake jihar Kano
  Haka kuma a makwabciyar karamar hukumar Shanono, lamarin yafi kamari, inda wasu mutanen suka nemi mafaka a gine ginen gwamnati.
 • Ambaliyar ruwa a garin Bagwai dake jihar Kano
  Irin wannan ambaliyar ruwan ta kuma shafi daruruwan gonaki a kananan hukumomin Wudil, da Ajingi, da Gabasawa da Gaya, inda aka yi asarar amfani mai yawa.
 • Ambaliyar ruwa a garin Bagwai dake jihar Kano
  Mutanen da ambaliyar ta shafa na kukan rashin samun agaji daga hukumomi.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.