An sabunta: 10 ga Satumba, 2010 - An wallafa a 23:23 GMT

Bukukuwan Sallah cikin hotuna

  • Miliyoyin al'ummar Musulmi a sassa daban-daban na duniya na ci gaba da bukukuwan sallah karama.
  • Sallar ce ta kawo karshen azumin watan Ramadan mai alfarma.
  • Sallah dai lokaci ne da 'yan uwa da abokan arzuki kan hadu domin yin murna.
  • Da zarar an sha ruwa, jama'a na gode wa Allah saboda ikon da ya basu na bauta masa.
  • Lokacin sallah dai lokaci ne na farin ciki da annashuwa.
  • Su kansu sojojin Afghanistan sun samu lokaci na dan raha da annushuwa don murnar sallah.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.