An sabunta: 31 ga Janairu, 2011 - An wallafa a 15:53 GMT

Hotuna: Zaben Shugaban kasa da 'yan Majalisu a Nijar

Hotuna: Zaben Shugaban kasa da 'yan Majalisu a Nijar

 • Hotuna: Zaben Shugaban kasa da 'yan Majalisu a Nijar
  Al'umar jamhuriyar Nijar da dama ne suka fito domin kada kuri'unsu a zaben Shugaban kasa da na 'yan Majalisun Dokoki.
 • Hotuna: Zaben Shugaban kasa da 'yan Majalisu a Nijar
  'Yan kasar Niger din dai kimanin Miliyan bakwai ne za su yi zaben shugaban da zai maye gurbin Janar Salou DJIBO, tare da zaben 'yan Majalisun dokoki 113.
 • Hotuna: Zaben Shugaban kasa da 'yan Majalisu a Nijar
  Zaben ne ake fatan zai kawo karshen ikon gwamnatin rikon kwarya wadda Majalisar mulkin sojan CSRD ke jagoranta tun bayan kifarda gwamnatin Malam Mammadou Tandja.
 • Hotuna: Zaben Shugaban kasa da 'yan Majalisu a Nijar
  'Yan takara goma ne ke neman mukamin shugaban kasar daga jam'iyyu daban-daban ciki har da na kusa da tsohon shugaba Mammadou Tandja.
 • Hotuna: Zaben Shugaban kasa da 'yan Majalisu a Nijar
  Shugaban Majalisar mulkin sojan CSRD Janar Salou DJIBO ne ya fara kada kuri'arsa a Yamai babban birnin kasar.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.