An sabunta: 21 ga Maris, 2011 - An wallafa a 19:24 GMT

Hotuna: Matsalar samun ruwa

  • Wata mata na jan ruwa a bakin rijiyar Garin Dan Dabo dake jahar maradi a Jamhuriyar Nijar
  • Wasu yaran garin Dan Dabo a jihar Maradi dake Jamhuriyar Nijar sun dawo daga daukar ruwa.
  • Mata da yaran a garin Dan mairo,dake Jihar Maradi a Jamhuriyar Nijar suna bakin rijiya suna daukar ruwa
  • Matan garin dan Mairo a jihar Maradi dake Jamhuriyar Nijar na bakin rijiyar garin suna ta jidar ruwa
  • Mallama Hadjara ta garin dan mairo a jahar maradi, Jamhuriyar Nijar.
  • Mallam Muhammadu Rabi'u a kauyen Doro dake karamar hukumar Tsanyawa a jihar kano Najeriya, Mallam Muhammed na tafiyan kimanin kilometer guda yana domin diban ruwa.
  • Wannan mutumin na zaune ne a kauyent Gamoji dake karamar hukumar Gaya a jihar Kano . Ya zuwa diban ruwa ne a rijiyar tukaka wanda ke kusa wajen mita dari uku da gidansa.
  • Wannan mutumin dan kauyen dukawa ne, kuma ya zo bakin rijiya ne domin neman ruwa sha.. Gidansa na da nisa sosai da inda rijiyar take.
  • Dahiru Ya'u kenan daga kauyen Rumbawan Karnaya dake karamar hukumar Dutse dake jihar Jigawa.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.