An sabunta: 13 ga Yuli, 2011 - An wallafa a 12:14 GMT

Hotuna: Shari'ar kisan Shugaban Boko Haram

  • A Najeriya an fara shari'ar jami'an 'yan sanda hudu da ake zarginsu da kashe shugaban Boko Haram a shekarar 2009 a karon farko a bainar jama'ar a wata kotu a Abuja.
  • Jami'an 'yan sanda da ake tuhuma sun boye fuskokinsu a cikin kotu.
  • Alkalin kotun dai ya dage saurarran karar zuwa ranar 19th ga watan Yuli, domin bukatar da lauyan gwamnati ya nuna da kara yawan wadanda ake tuhuma da hannu a kisan.
  • Daya daga cikin jami'an 'yan sandan da ake tuhuma ya fito daga cikin kotu.

BBC navigation

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.