Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku 12/11/2011

A shirinmu na wannan makon zaku ji amsar da likita ya bayar dangane da abinda yake kawo cutar sankara ko cancer, da kuma ko tana da magani? Hakazalika akwai tarihin shugaban Kamaru Paul Biya.