Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gidan yari mai na'urar sanyaya daki da kayan alatu

Filin taba kidi taba karatu na wannan makon ya bada labaran da suka hadar da labarin wani gidan yarin da ke da kayan alatu da jin dadi ga 'yan kaso da suka hadar da manyan talabijin da karuwai da kuma buhunan tabar wiwi. Ahmed Abba Abdullahi ne ya jagoranci shirin.