Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Makauniyar da ciwo ya zamewa alkhairi

Image caption Wata makauniya dake sana'ar rawa

A cikin shirinmu na wannan makon, za ku ji labarin wata makauniya a nan Ingila, wadda idanunta suka bude, bayan da ta farfado daga wani ciwon bugon zuciya da ya kama ta.