Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabuwar hanyar biyan kudade a Intanet ta PayPal

Tsarin aikewa da kudi ta Internat na PayPal ya ce yana shirin kirkiro da wata sabuwar hanyar biyan kudade a wani mataki da ake gani na kalubalantar Groupon ga tsarin biyan kudi ta Internet mafi girma.