Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Fefen bidiyon da aka fi kalla a You Tube

Kamfanin intanet na You Tube ya ce hotunan bidiyo na karnuka masu magana da wasu tagwaye 'yan mutsi-musti da wani mutum da ya yi shigar burtu ya rufe fuskarsa, su aka fi kallo a shafin naYou Tube a 2001 - inda aka kalle su har sau miliyan 180.