Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yajin aikin 'yan kwadago a Najeriya

An samu tashin hankali a wasu sassan Najeriya a rana ta biyu ta yajin aiki da zanga-zanga kan janye tallafin man fetur, sai dai komai ya tafi lafiya a Abuja babban birnin kasar kamar yadda Naziru Mika'il ke cewa a wannan rahoton.