Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sa'insa tsakanin Google da Twitter

Kamfanin matambayi baya bata na Google ya fito da wasu sabbin hanyoyin bincike a shafinsa na Google +, sai dai abokin hamayyarsa na Twitter ya yi Allah wadai da matakin.