Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Facebook zai sayar da hannayen jarinsa

Shafin sada zumunta na Facebook ya shirya tsaf domin fara sayar da hannun jarinsa a kasuwar hada-hadar hannayen jari ta Amurka. Cinikin hannayen jarin Facebook karo na farko zai daga darajar hannun jarin shafin zuwa dala Biliyan biyar, hakan ka iya daga darajar farashin kamfanin har zuwa Dala Biliyan 100.