Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Takaddama tsakanin Apple da Proview a China

Kamfanin Apple na fuskantar kalubalen shari'a tsakaninsa da Proview na kasar China.Yayin da Amazon ke lalubo sabbin hanyoyin gudanar da ayyukansa.