Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan gudun hijirar Mali na tururuwa zuwa Nijar

Dubban 'yan gudun hijirar Mali da suka tsallaka jamhuriyar Nijar domin kauracewa rikicin da ake yi a Arewacin kasar, na cikin wani mawuyacin hali a sansanonin da suke zaune.