Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Burtaniya ta koka kan makomar Somalia

A daidai lokacin da ake gudanar da taron koli kan makomar Somalia a birnin London, Fira Ministan Burtaniya David Cameron ya nuna damuwa kan yadda kungiyar Al Shabab mai fafutukar Islama ke yin illa ga makomar kasar. Ga fassarar rahoton Yusuf Garard, editan sashin Somalia na BBC.