Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Za mu kai sojoji Mali, amma... —Issoufou

A hirar da ya yi da BBC, Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar ya ce kasashen ECOWAS za su taimakawa mahukuntan Mali da karfin soji, amma fa da sharadin za su mayar da mulki a hannun farar hula.