Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An kusa kera mota mai tashi sama

Ga alamu an kusa cimma burin kera motoci masu tashi sama, yayin da wasu kamfanoni biyu suka ce sun yi nasarar gwajin da suka yi na irin wadannan motoci.