Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Su wanene 'yan tawayen kasar Mali?

'Yan tawayen Mali, wadanda suka hada da masu zafin kishin Musulunci, sun kai birnin Timbuktu mai tarihi, al'amarin da ya ba su iko da daukacin arewacin kasar.