Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mako goma sha shida kafin gasar Olympics

Duk da cewa kafafuwansa biyu sun guntule bayan da ya taka nakiya, dan wasan Afghanistan Malik Muhammad zai wakilci kasarsa a gasar ninkaya ta Olympics din nakasassu.