Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabon rumbun adana bayanai na Google

Kamfanin matambayi ba ya bata na Google ya kaddamar da wani rumbun adana bayanai a giza-gizai da zai iya daukar bayanan da adadinsu ya kai terabytes 16.