Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shekara guda bayan kisan Osama Bin Laden

Shekara guda bayan kisan Osama Bin Laden, kungiyoyi masu kama da na Al Qaeda na kara samun gindin zama a nahiyarAfrika, kamar Somalia da Najeriya.