Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Makonni shida kafin fara gasar Olympic

Mai tsara fina-finai Danny Boyle, ya yi mana tsokaci kan irin abubuwan da ya tanada domin bikin bude gasar Olympic ta London 2012.