Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Samsung ya yi nasara a kan Apple

Shugaban kamfanin Microsoft Steve Ballmer ya ce a karshen watan Oktoba ne za su fito da manhajar Windows 8 ga masu son sayenta.

Wata kotu a Burtaniya ta amince a rika sayar da kwamfiyutar hannu samfurin Samsung's Galaxy Tab a kasar.