BBC navigation

Gane Mani Hanya: Batun zuba jari a harkar man fetur a Nijar

An sabunta: 17 ga Yuli, 2012 - An wallafa a 13:00 GMT

Garmaho

A jamhuriyar Nijar hukumomin kasar masu kula da sha'anin man fetur sun ce suna ci gaba da samun kamfanonin kasashen waje da ke bukatar a ba su lasisin bincike da ma hakar man.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

A jamhuriyar Nijar hukumomin kasar masu kula da sha'anin man fetur sun ce suna ci gaba da samun kamfanonin kasashen waje da ke bukatar a ba su lasisin bincike da ma hakar man. Ko a cikin makon jiya, gwamnatin Nijar din ta ba wasu kamfanonin kasashen waje 9 lasisin bincike da hakar man fetur a sassa daban-daban na kasar.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.