Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ma'aikatan BBC Hausa na koyon gudu da tsalle

Sakamakon ziyarar da BBC ta kai sansanin tawagar Najeriya ta Olympic a Ingila, kocin Najeriyar Innocent Egbunike ya koyawa Naziru Mikail da Aminu Abdulkadir yadda za su yi gudu da tsalle kamar shahararrun 'yan tseren Najeriya irinsu Blessing Okagbare da Amaechi Morton.