BBC navigation

Ma'aikatan BBC Hausa na koyon gudu da tsalle

An sabunta: 17 ga Yuli, 2012 - An wallafa a 17:39 GMT

Garmaho

Sakamakon ziyarar da BBC ta kai sansanin tawagar Najeriya ta Olympic a Ingila, kocin Najeriyar Innocent Egbunike ya koyawa Naziru Mikail da Aminu Abdulkadir yadda ake yin gudu da tsalle.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Sakamakon ziyarar da BBC ta kai sansanin tawagar Najeriya ta Olympic a Ingila, kocin Najeriyar Innocent Egbunike ya koyawa Naziru Mikail da Aminu Abdulkadir yadda za su yi gudu da tsalle kamar shahararrun 'yan tseren Najeriya irinsu Blessing Okagbare da Amaechi Morton.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.