Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku:Tarihin al'adar hawan kaho a tsakanin mahauta

A cikin filin amsoshin takardunku na wannan makon, zaku ji tarihin al'adar hawan kaho a tsakanin mahauta a kasar Hausa.Da kuma tarihin wakilinmu na Kano, Yusuf Ibrahim Yakasai.