Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Rana bata karya: Landan ta dau harami

Shirye-shirye sun kammala domin gudanar da gasar Olympics ta London 2012, kuma mahukunta a Burtaniya sun ce sun shirya tsaf. Ga rahoton da Naziru Mikailu ya hada mana: