BBC navigation

Dandalin Najeriya a wurin gasar Olympics

An sabunta: 2 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 16:29 GMT

Garmaho

A lokacin gasar Olympics, kasashe da dama sun kafa dandali na musamman a birnin London domin nishadantar da 'yan wasa da masu ziyara. Ko yaya na Najeriya yake?

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

A lokacin gasar Olympics, kasashe da dama sun kafa dandali na musamman a birnin London domin nishadantar da 'yan wasa da kuma sauran masu ziyara.

Labari mai dadi ga 'yan kallo, shi ne kasancewar kyauta ake shiga irin wadannan dandali. Naziru Mika'il ya halarci dandalin Najeriya ga kuma rahoton da ya hada mana.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.