BBC navigation

Ra'ayi Riga: Muhimmancin shayar da jarirai nonon uwa zalla

An sabunta: 3 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 21:09 GMT

Garmaho

Wannan makon ne Makon Shayar da Nonon Uwa na Duniya, wanda aka kebe domin kara fadakarwa a kan muhimmancin shayar da jarirai nonon uwa zalla har tsawon watanni shida tun daga haihuwa.

Sauraremp3

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Wani jariri na shan nono

Nonon Uwa na da muhimmanci matuka

Wannan makon ne dai Makon Shayar da Nonon Uwa na Duniya karo na ashirin; an kebe shi ne domin kara fadakarwa a kan muhimmancin shayar da jarirai nonon uwa zalla har tsawon watanni shida tun daga haihuwa.

Hukumomi na duniya sun bayyana cewa kashi goma sha uku cikin dari ne kawai na jarirai a Nijeriya kan samu shayarwar nonon uwa zalla har na tsawon watanni shidda na farkon rayuwarsu.

Shin a ina matsalar take? Me ya sa wasu iyayen suka ki karbar wannan tsari hannu biyu-biyu?

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.