Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jana'izar shugaba Atta Mills na Ghana

Dubban 'yan kasar Ghana sun zubar da hawaye da nuna jimami lokacin jana'izar marigayi shugaban kasar John Atta Mills a Accra babban birnin kasar.