BBC navigation

Ina murna da halartar Olympic - Dan Nijar Hamadou

An sabunta: 10 ga Agusta, 2012 - An wallafa a 15:32 GMT

Garmaho

Dan tseren kwale-kwale daga Nijar Hamadou Djibo ya ce yana farin ciki da damar da ya samu ta halartar gasar Olympics duk da cewa shi ne ya zo na karshe a gasar.

Kallimp4

Ba ka da manhajar flash player da ta dace

Kunna wannan da wata manhajar ta daban

Dan tseren kwale-kwale daga Nijar Hamadou Djibo wanda ya samu kyakkyawar tarba daga 'yan kallo a gasar Olympics, duk kuwa da cewa shi ne ya zamo kurar baya a wasan, ya ce yana farin ciki da damar da ya samu ta halartar gasar.

BBC © 2014 BBC ba ta da alhakin abubuwan da ke kunshe a shafukan da ba nata ba.

Wannan shafin zai fi kyan gani, idan an shige shi da browser mai salo na bai daya. Yayinda za ka iya samun damar duba abin da wannan shafin ya kunsa a browser da kake da ita a halin yanzu, ba za ka samu damar ganin dukkan abin da shafin ya kunsa kamar yadda ya kamata ba. Dubi yiwuwar inganta manhajar browsar ka, ko kuma ka samu browser mai salo na bai daya, idan har za ka iya.