Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'An yiwa 'yan damben Kamaru barazana'

'Yan wasan damben Kamaru da suka tsere daga masaukin 'yan wasan Olympics a London, sun shaida wa BBC cewa hukumomin wasannin kasar sun yi musu barazana a don haka ba za su koma kasar ba.