Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Hira da Ibrahim Mijinyawa a London

Hakkin mallakar hoto BBC World Service
Image caption Sabon ofishin BBC a London

Ma'aikacin Sashen Hausa na BBC Ibrahim Mijinyawa ya fara aiki a ofishin BBC na London, kuma Ahmed Abba Abdullahi ya yi hira da shi game da yadda ya ga azumi a can.

Haka kuma sun tattauna game da gasar wasannin Olympics da aka kammala a ranar 12 ga watan Agustan shekarar 2012.

Wannan ne karon farko da Ibrahim Mijinyawa ya je London, kafin nan yana aiki da ofishin BBC dake Abuja a Najeriya.