Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Tarihin hawan Sallah a kasar Hausa

Hakkin mallakar hoto manuel
Image caption Yadda ake hawan Sallah a Kano dake Arewacin Najeriya

A cikin filinmu na Amsoshin takardunku na wannan makon, mun kawo muku tarihin hawan Sallah a kasar Hausa, wanda ake yi a lokacin bukuwan Sallah karama ko babba. Muna kuma dauke da tarihin kungiyra dattawan arewacin Najeriya wato ACF.