Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Mace ta yi ninkaya a kogi cikin barci

Hakkin mallakar hoto AP
Image caption Wata saniya a cikin shago

A shirinmu na Taba kidi taba karatu, Ibrahim Mijinyawa da Muhammad Kabir Muhammad sun tattauna akan labarai masu ban dariya, ta'ajjibi da mamaki.

Ciki har da labarin wata mata 'yar shekaru 31 mai fama da matsalar magagin barci, wacce ta yi ninkayi a cikin kogi ba tare da sani ba sai da aka tsince ta da safe ta fara sandarewa.